Dadumi duminsa; wani mutum ya kashe matar sa Dan tace ya sake ta

Dadumi duminsa wani mutum ya harbe matar sa har lahira sabo da wani abu ya shiga tsakanin su wato sun dan sami sa bani.

Wannan labarin munzo muku da shine kamar yadda muka sami rahotan daga Daly trust gaskiya ya kamata ku bibiyi labarin nan har kar she domin kusan menene ya hada su fada har ya kashe ta.

Da farko de wa yan nan ma auratan sunyi aurene tun a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai wato 2018 za kuso kuji yadda suka hadu kuma yan inane a wacca kasa suke.

Ita wacca aka kashe yar kasar Nigeria shi kuma wanda yai kisan dan kasar Italian ne wato Italy, nasan wasu daga cikin ku zakuji mamakin wannan auran wasu ma za suce ta Dan Italy da kuma yar Nigeria sukai aure.

To da farko de matar da aka kashe ta shiga ga kasar Italian ne a wani lokaci kafin su hadu da mutumin da yai ajjalin ta kuma ta shiga Italy ne ta han yar libya ta isa kasar Italy a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai wato 2017.

Sunyi aure da mutumin da ya kasheta harlahira a shekarar dubu biyu da goma sha takwas 2018 mijin nata yaje har ofishin ta da take aiki yai mata harbi har guda hudu a gaban abokan aikin ta.

Ya kashe tane sabo da ta nemi kotu mai a dalci ta raba auran su da wannan mijin ta shine yasa ya kashe ta har lahira ja kadan kula da shige da fice da yan Nigeria wan da ya ke zaune a kasar ta Italy wato a’ta kaice kawai nace ja kadan Nigeria na kasar Italy.

Yace ya kamta hukuma ta yi iya ko karin ta domin ai wa wacca aka kashe adalci kamar yadda legit.ng.hausa ta wallafa ya kamata a biwa yar Nigeria da a kaiwa kisan gillah a kasar Italy.

Shi kuma Wanda ya ai kata wannan aika aikan a dau mummu nan mataki akan sa sabo da wasu ma idan zasu yi hakan idan suka tina da irin hukun cin da akaiwa na baya zasu kiyaye.

Matar da aka kashi batafi kimanin shekar 31 da hai huwa shi kuma Wanda yai kisan dan she kara 61 ne kunga ai ya manyan ta domin ya tsufama wannan lamarin ya farune a kasar Italy kamar yadda muka sanar daku afarko.

Daga nan abuja kuwa a’na nan a’na jiran aji saka makon da jami’an kasar Italy zasu fitar karmar yadda muka sami rahotanin.

A wani labarin na da za kuji cewa yan kin yar bawa suna zargin babban malmin nan mai suna Ahmad gumi da go yawa yan ta adda baya sunce zi yarar da Ahmad gumi ya kai karin Igboho.

Ta muna furcice basa bu katar ya sake zuwa inda yake domin har gar gadi sukai mar suka ce ya guji zuwa yan kin yar bawa kamar yadda muka sami rahotanin nan daga manyan sha fikan watsa labarai da yawa.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna LABARAN HAUSA.COM kuci gaba da kasan cewa damu mun gode sosai PLEASE LIKE AND COMMENT MY WEBSITE labaran hausa.com

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *