Mutane sumfara turawa Aminu saira baka kyan magan ganu Akan cire wasu jarumai daga cikin shirin labarina babbar magana…
Ficaccan director malam aminu saira ya fara fuskan tar kalubale akan cire wasu manyan jarumai daga cikin shirin na labarina series mai dogon zango.
Labari dadumi duminsa mutane sum fara ai kawa malam aminu saira da baka kyan magan ganu akan cire wasu fitattun jarumai daga shirin labarina.
Kamar yadda muka sami wani faifan bidiyo yama na karin bayani akan yadda malam aminu saira yafara fuskan tar kalubale daga wajan masoyan shirin labarina.
Sabo da sunga ancire manyan jarumai kamar haka nafisa abdullahi a matsayin sumayya sai jarumi nuhu abdullahi a matsayin mahamud sai maryam waziri a matsayin laila labarina.
Ga dai wani faifan video wanda kuma zai tai maka muku wajan gane yadda malam aminu saira yake shan kalubale akan wannan abun da yake faruwa.
ga video.
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.
Hhhhh
Yakashe fim din ai