Munir sada yaro na farko da Arsenal ta dauka dan Nigeria

Dadumi duminsa arsenal ta dauki wani yaro dan Nigeria mai suna MUNIR SADA mai kimanin she kara 9 da hai huwa.

Matasa mu dage a kan mura dammu da suka dace da rayiwar mu da kuma addinin mu kamar yadda kuke gani wannan ya ran ya sami wannan mu kaminne domin jajir cewar sa ko kuma domin jajir cewar iya yansa.

Idan kuka kalli yaran za kuga dan karamine amma sai gashi babban club wan da duniya ta keji dashi kuma du niya tasan da zaman sa yadau ki wannan yaran a’ma tsayin dan wasan team din.

Kuma wannan yaran ya kasan ce shine yaro na farko dan Nigeria wanda tin yana dan karamin sa babban team dinnan mai suna arsenal ta dauke shi domin yake buga mata kwallo.

Shin a tinanin ku menene ya kawo hakan I dan ba mai da han kali akan dukkan abunda mutun yasa a gaba ba dan haka kaima idan kana da wani buri a rayiwar ka kada kai ko karin sarewa.

Kaci gaba da ko kari akan wannan muradin naka sabo daba ka saniba koza kazama wani abu koda zuwa gabane akan wannan burin naka wanda kake so kacika.

Gashi de wannan yaran ya fara zama wani abu domin koda ya kasance da jajircewar iya yansa to shima za kasamu da nashi ko karin wannan yaro mai suna Munir sada ya zama za karan kwajin dafi a kan dukkan mai san zama babban dan bal wato shahararran mai taka laida wato football.

Dan haka maza ka dage ko kuma maza ki dage domin cimma muradin ka burinka kuma kudrin ka basai lalle akan football ba.

Sabo da wasu da yawa daga cikimmu rashin hakurine yake kaisu ga rashin nasara da kuma rashin rabo akan bunda suka sa a’gaba Muna so muji ra’ayin ku dan ganeda wannan karamin yaran Wato munir sada.

A’wani saban labarin dadumi duminsa za kuji wata pastor ta mayar da coci wajan kawo mata ai iskanci dasu kuma su haifi yara san daga baya sai a saida yaran.

Rahotan ya bayyana kuru kuru ansami wannan pastor war da Wannan aika aikan kuma suna Wannan abunne a cikin coci kamar yadda za kuga hotan su wa yannan cristocin da suke ai kata wannan aika aikan.

Muna so mutam bayi al’umma akan wa yan nan cristocin mai ya kamata ai musu a ban garan yanke hukunce kashe su ya kamata ayi Ko kuma adau resu har zuwa wani lokaci mai dogon zango a kan wannan ta bar gazar da suke ai katawa a cikin coci.

Sude suka san wanna irin hukun cine ya dace Da wa yannan cristocin tunda ba MUSULMAI mai bane sai dai muce su sukan yadda zasuyi dasu domin su wannan a wajan wasun suma ba komai bane.

Da MUSULMAI ne da nusan insha Allahu za’a dau matakin da ya kamata a kan su sosai wanda ko wani yana sha’awar yin hakan zai FASA sabo da idan ya tuna da hukuncin da a kaiwa wasu akan irin abun da ya kesha a’waryi.

mungode sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu (LABARAN HAUSA.COM)

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *