Muguntar da America take wa yan Africa itama ga bala’in daya afka mata mugu baya tasiri kalli bidiyan…

Kai yadda muka dau ko yadda ake hauka cewa da shaye shaye a kasar America Akan titi yadda motane suka koma kamar wasu horuka lallai da Ina sha’awar zuwa America Amma banda yanzu.

Kai babu wanta kasa Dana ke sha’awar zuwa yanzu indai kasar turawa ce sai dai kasar Saudi 🇸🇦kasa mai tsarki, Amma banda kasar turawa domin basammu suke ba kuma bakiya Allah ne da yawan su.

Gadai cikakken bidiyan anan kasa kadan domin kuga yadda ake shaye shaye a kantiti America 🇺🇸lallai duk wanda yake haddasa fitina tofa bazai karshe mai kyau ba indai bai tubaba kalli bidiyan nan kasa.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *