Jaruma mome gwambe Ta nu nawa Duniya yarta Meye ra a yinku
Mome gwambe ja jarumar masana antar kannywood ta yi wani a bun da ya bawa kowa ma maki.
Da farko mu tane sun yi mamaki sosai a lokacin da su kaga mome gwambe da wata yar ka ramar ya rinya shine muke tam baya da man ta taba yin aure ne har ta haihu ko kuma yayai.
Ga amsar sar tam bayar mu da muka samu jarumar ta taba yin aure a cikin masana antar kannywood a nan gaba ka dan za kuji wata aura a cikin masana antar kannywood din.
Ga kadan da ga ta rihin mome gwambe da kuma ra yi warta a masana antar kannywood ita de mome gwambe ta shiga masana antar ne do min yi har ko kinta da suka shafi fina finan hausa.
Jarumar ta sami dau kaka da ga Allah kuma silar wasu wa kokin da suke hawa ta reda sha harrar mawakin nan mai suna hamisu breaker.

Hamisu breaker ya yi wata waka mai suna JARUMAR MATA wannan wakar ta sami dau kaka sosai a wajan al’ummar hausawa kai har wanda ba sajin hausa ma sun so wakar jarumar mata.
Kuma an yi bidiyan wakar jarumar mata ne da jaruma mome gwambe ita ma mome gwambe sai ta sami dau kaka fiye da yadda a ke tinani.
Sa bo da wakar ta suna tofa tin da ga nanne tau raruwar mome gwambe ta cigaba da has kawa kuma jarumar tas sami kar buwa har a wajan a bokan ai kinta.
Wa in nace a bokan Aikin ta sune sauran jarumai yan uwan ta mata da sauran masu fada a ji a’masana antar kannywood kamar director and producers.

A na nanne fa mutane ba susan mome gwambe ta taba yin aure ba kawai sai sukaga bidiyan wani mutum a cikin masana antar kannywood yasa bidiyo yana cewa.
Shi ne tsohon mijin mome gwambe a bunda yasa yai wannan bidiyan sabo da wani tsohon hotan sa da shi da ita ne yafita sai muta ne su kaga ya run gumeta.
Kuma sun san bata da aure shine hotan yai ta ke waya social media ana zagin su ana ciwa wani kato ya run gume mome gwambe.

Shi kuma ga nin hakan yaga za’a bata mar suna shine ya fito yayi bidiyan ya nunawa duniya ciwa hotan da yake yawo tsohon hotan sane da matar sa mome gwambe.
Amma ayyanzu basa tare sun rabu tofa a nan ne al’umma da dama tasan jaruma mome gwambe ta taba yin aure.

Tsohon mijin ta wani wani babban ma waki ne a cinkin masana antar kannywood kila ma zuku iya sanin sa ana kiran sa da ADAM FASAHA.
Ga hotan sa nan ko zaku iya sanin sa ita kuma jaruma mome gwambe bata ce komai ba a kan dukkan a bunda a ke ya dawa a social media a kanta da kuma tso hon mijin ta.
Sai yanzu muta ne su ka ga tasa ka wani hotan ta da yar karamar yayin ya a shafinta na Instagram tiyi rubutu a kasan hotan kamar haka ALHAMDULLILLAHI..
YA WANDA KAHALICCE MU KASHIRYAR DAMU SHIRIYA TA ADDININ MUSULUNCI KA KUMA KASHEMU ACIKIN SA AMEEEN ALLAHUMMA ISTA JUDDUL A,ALA ALLAH
Pingback: Wani matshi ya kusa kashe kansa Sabo da soyayyar jaruma mome gwambe daga karshe dai sun hadu