Mome gwambe ta saki wani faifan video da yaruda masoyan ta sabo da wani abu guda daya acikin bidiyan haba mome hakan bai dace ba…
Wani sabo bidiyan jaruma mome gwambe tsohuwar matar adam fasaha kowa yasan wacece mome gwambe acikin masana antar kannywood.
Sabo da tami wani abu wanda ba kowane yake samu ba, inaso nace muku dau kaka ita nake nufi sabo da matan kannywood suna da yawa sosai.
Wanda suka rigata shiga masana antar kannywood din amma kuma har yanzu basu kai ta samun dau kaka ba wannan ba komai bane sai ikon Allah.
Daga karshe zamuyi nasi ha wa kawunan mu baki daya ya kama ta idan kaga abu marar kyau kayi yin kurin kauce masa kamar sabon Allah kenan.
Allah yasa mudace muna godiya sosai da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka, kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu muna godiya sosai.