Meye ampanin tuban wanda baya sallah bayan mutuwa?, Shiga ka ga abinda Abdul Jabbar yace…
Babbar magana shin ko kun san abin da ya faru a kotu bayan an yankewa sheik Abdul Jabbar Nasiru kabara hukuncin kisa?, Jaridar HAUSALEGIT Ta rawaito cewa, “Abdul Jabbar ya
Bukaci Sassauci Da Cewa A gaggauta Zartar mai da hukunci, ta yadda zai mutu Jarumi…” Wannan magana da Abdul Jabbar yayi ya nuna cewa har yanzu bai saduda ba a kan abinda ya faru, Ubangiji
Allah ya sa mu dace, don Nabiyyur-Rahmati, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram. Wannan rayuwa gaba dayan ta ba a bakin kome take ba, amma wasu daga cikin mutane sukan
aikata duk abinda suka ga dama domin su yi suna ko wani Abu makamancin haka, toh don Allah a ringa tunawa da za a mutu wata Rana domin duniya ba matabbata bace ba.