Mawakin siyasa tijja gandu ya kori yaran sa mai suna “lawan gajere” sabo da ya yiwa kansa karyar mutuwa…

Allah sarki rayiwa malam lawan gajere yanemi ya fiyar mawaki tijja gandu akan sakin labarin mutuwar sa lallai duniya babu tabbas ashe daman lawan gajere.

Korar shi akai daga wajan aiki bayan yasa mawaki tijja gandu ya fadi labarin rasuwar sa akan shafin sa na Instagram, idan baku san abun da yafaru da.

Kwana kine kawai sai ji akai cewa malam lawan gajere Allah ya yima rasuwa hakan yasa mawaki tijja gandu sabo malam lawan ya kasance yaran sane sai yafadawa abokan aikin sa.

Cewa Allah ya yiwa daya daga cikin yaran sa rasuwa wato lawan gajere kenan sabo da haka, bayan mawaki tijja gandu ya gane karyane lawan gajere.

Yana raye shine kawai sai ya koreshi daga wajan sa, to yanzu malam lawan gajere yafito yana bawa mawaki tijja gandu hakuri akan abun da yafaru.

Ga faifan bidiyan domin ku ganewa idanku

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *