Matashin da jarumar kannywood tayimar kis yafito ya bayyana tsakanin sa da jaruma Sadiya Qabala wai ina manyan kannywood ne..
Wani faifan bidiyo na jarumar kannywood tare da wani matashi ta sum batar sa ya jawo cece-kuce sabo da hakan bai kama taba.
Ficacciyar jarumar kannywood sadiya Qabala tasa matashin da sukai bidiyo ta sum batar sa yafito ya yiwa mutane bayani akan biyan da sukayi.
Da kuma dalilin su nayin biyan dan haka matshin sai ya fito yai biyo yana bayani akan bidiyan da aka ga suna sum batar junan su shida jarumar kannywood.
Ace wannan faifan bidiyo yayi bayani dalla dallah dan haka ga faifan bidiyan ku kalla da ida nuwan ku sabo da ance gani ya koriji muna so muji ra’ayin ku..
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka
مَا أَصَابَكَ مِنْ حَسَنَةٍ فَمِنَ اللَّهِ ۖ وَمَا أَصَابَكَ مِنْ سَيِّئَةٍ فَمِنْ نَفْسِكَ ۚ وَأَرْسَلْنَاكَ لِلنَّاسِ رَسُولًا ۚ وَكَفَىٰ بِاللَّهِ شَهِيدًا