Matar da tasiyar da jaririyar ta akan naira 150,000 tashiga hannun yan sanda
Hukumar yan sanda ta damke wata matar da ta siyar da yarin yarta kamar yadda ta bayyana acewar ta ta laucine yake mata bara zana shine yasa tai hakan,
Mercy ta ka san ce tana da yara gar kuda uku bayan tace da lau cine ya in gizata har takai da tasiyar da yarin yar ta domin ta biya kudin hayar gidan da take zama,
Mercy ta bayyana hakane alo kacin da sukai hira da gidan jaridar “Vanguard” wannan abun da mai yai kama ace iyaye sumfara sayar da yaran su sabo da kuncin rayiwa,

Wai kuma wannan abun da yafaru ko kunsan akan naira nawa ta siyar da yarin yar tata akanfa naira 150,000 kacal ta shiyar da ya jaririyar ta to Allah ya rufa mana asiri,
Rahotani daga shafin “LABARANHAUSA.COM“
Pingback: Kotu ta kama matar da Ta daure dan kiyar ta Atirkyan dabbobi har takai yana cinye kashin da yayi