Mata ayi hattara wani ya zane matar sa, Ana lokacin yinwa amma kuna rai na mazajan ku kar kashiga idan baka da aure…

Munyi karo da wani labari yadda wani ya zane matar sa amma abun ya bawa mutane mamaki domin a wata majiyar kuma kamar matar ce ta zane mijin nata amma dai ko ma yaya ne ya kama ta ace mata suna ganin girman maza jansu.

Domin kuwa a wannan lokacin namiji ne zai tafi yaje ya ne mo abince domin ya kawo gida kaga kuwa ai bai dace ba ace matar sa tana rai na masa hankali ko kuma ace bata kula dashi ba domin kuwa kowa yasan maza suna kokari.

Sanna kuma bama go yan bayan maza suke wukan ta matan su duda mafiya yawanci idan kaga namiji ya wukan ta matar sa tofa zaka samu sa laifin ta aciki sosai idan ta dauro ma laifin ta yafi yawa aciki.

Labari da rubutu daga AREWADROP.COM

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *