Ina mata Masu Bidar Ni’ima dawwamammiya, gargadi wannan na mata ne kawai…

Masu Bibiyar mu a cikin wannan shafi da Farko Assalamu Alaikum da fatan kowa yana cikin koshin lapiya a dede wannan lokaci muna tafe da hadin maganin

danna wannan

mata masu son Ni’ima a jikin su wato muna magana akan mata sirara masu burin samun ni’ima kamar na wasu mata kuma Insha Allahu idan kin bi wadannan

hanyoyin Da Yerdar Allah za a samu biyan bukata kuma za a gode wa Allah kuma muma da muka kawo muku wannan hadin Insha Allahu ko da bamuwa nan

mun san zakuyi mana godiya kuyi mana addua kuma da yerdar Allah, toh ba tare da bata lokaci ba kayayyakin hadin sune Ruwan Kwakwa da kuma nonon

Rakumi da su ake ampani ayi wannan hadin magani kuma da yerdar Allah idan anbi kaidodin wannan magani da kuma hadi za a ji dadi a nan kasa Insha Allahu

zamu saka muku wani Paipen Bidiyo wanda zai kara muku bayani akan kayan hadin da kuma yadda zakuyi ampani da shi kuma da zarar anyin za a murmusa da yardar Allah…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *