Masha Allah, Kalli yadda Jamian Tsaro suka sheke shugaban yan Bindigan da ya addabi Katsina suka kwato makamai da…

Babbar magana wannan ba karamin abin Alfahari bane, tabbas wannan nasara ce daga Allah, Allah muna masu kara gode maka da wannan nasarar da ka bawa jamian mu a kan miyagun da suka addabemu

Ya Allah ka kara ma Jamian tsaron mu nasara a kan wadannan mutanen da suka addabemu da masu goya musu baya duka koda sun kasance Munapukan Addinin mu ne ko ma mabiyan wasu

addinan ne na daban, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Allah mun gode maka (ALHAMDULILLAH)

Jaridar HAUSALEGIT ta rawaito

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *