Masha Allah danna ka gani an samu qaruwa a gidan marigayin Daraktan Izzar so Nura Mustapha waye…

ALHAMDULILLAH An samu Qaruwa a gidan Marigayi Nura Mustapha Waye wanda ya kasance Shine daraktan Shahararren Fim dinnan mai dogon Zango wanda aka fi sani da Izzar So,

Jaridar Labarai ta rawaito wannan Labarin ta kara da gaya mana cewa tuni har an rada wa yaron suna Nura Nura Mustapha Waye, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Raya Bisa Koyar wa da kuma

Sunnar Manzon Allah (S.A.W), Ameen, Allah ya jikan mahaifin sa kuma, Allah ya sa Kuma Ya Gaji Mahaifin sa a fannin son Manzon Allah (S.A.W), Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, Allah Ya Albarkaci

Zuriar mu da naku da nasa baki daya Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, ya Dhuljalal wa al Ikram, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *