Masha Allah Ali nuhu yayi abun da bai taba yiba a gurin bikin mawaki Abdul D one lallai ya gir giza yan kannywood
Masha Allah alhamdullillahi yadda mawaki acikin masana antar kannywood yasa damar yin wuf da wata budurwa, mawakin shine abdul d one mawaki acikin hausa kannywood.
Wannan lokacin mutane suna tayin mamaki duba da irin yadda jaruman kannywood suke tayin wuf da yan mata sunayin auran su domin suraya sunnar ma’aiki annabi Muhammadu S.A.W.
Dan haka ga wasu zafafan hotunan amaryar da angon wato Abdul d one da kuma amaryar sa wada Allah ya basu damar zama a matsayin amaryar da kuma ango Allah ya basu zaman lfy.
Kuma muna so muji ra’ayin ku akan wannan jarumin da Allah ya nufe shi dayin wuf da wacca yake so acikin ranasa, dan haka sai kuyi maza maza domin kuru buta abun da keran ku.