Masha Allah ahmad musa ya taimakawa iyalan aminu s bono da kudi masu yawa kalli bidiyon nan kaji

Masha Allah Alhamdulillah dan wasan nigeria ahmad musa yaje ziyarar ta’aziyya gidansu aminu s bono sannan kuma ya bawa iyalan aminu s bono kyautar dubu dari biyar 500000

Wannan abu da ahmad musa yayi abune mai kyau muna fatan Allah yasa masa da alkhairi yasa Aljanna ce makomar idan ya rasu su kuma iyalan nasa Allah ya basu hakuri.

Menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana a comment section labari daga dan jarida fahad mai tata

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *