Maryam Yahaya Tana Fama Da Rashin Lafiyar Sosai
Ra shin la fiyar maryam yahaya ga gaskiyar a bunda yafaru da maryam yahaya.
Itade maryam yahaya da yace daga cikin jaruman masana antar kannywood kuma an san jarumar tayi kaurin suna sosai.
jaruma maryam yahaya ta gamu da rashin lafiya mai tsananin gaske wanda har saida gidan jaridar bbc hausa suka tattauna da ita a kan rashin lafiyar.
An kasa gane menene yake da mun jarumar saboda da rashin lafiyar tai tsanani saida ta dawo gida daga asibiti INNALILLAHI wa inna ilaihim raji’un.
Al umma da dama harsuna fara yimata kuskuran fa himta sai saboda ta dade tana gadon asibiti sakamakon rashin lafiyar.
Sai daihar yanzu jaruma maryam yahaya ba ajin labarin ta a kafafan sada zumunta kamar su Instagram Facebook tiktok like dade sauransu.
koshafinta kashiga na Instagram zakaga ta dade batai posting ba wasu daga cinkin masoyanta ma suna tinanin jarumar bataraye.
To amma da jaruma maryam yahaya bataraye da yanzu alumma sunsani musam manma masu harka film na cikin masana antar kannywood.

Da kuma masu harkar YouTube dade sauran su har yanzu masoyan maryam yahaya suna nan suna jiran jin sakamako daga wajan yan uwan maryam yahaya.
To har yanzu babu wanda yasan cutar da take damun ita jarumar mai suna maryam yahaya saboda ta kai a kallah wata biyu ko wata uku tana wannan rashin lafiyar.
Amma musami labarin cewa da a kwai wata ficacciyar jaruma a cikin masana antar ta kannywood mai suna hadiza gabon mun sami rahotan cewa ta dauki maryam yahaya zuwa wani babban asibitin a garin abuja.

Tabbas da a kwai abinda yake faruwa a kan ita jarumar amma anboye ankin bari duniya tasani to kamadai menene yake damun ta insha Allahu zakusani a cin wannan website din namau indai kuna cigaba da bibiyarmu.
Ita kuma jaruma hadiza gabon da taduki maryam yahaya zuwa wani asibiti ko kuma wani wajan da zai kasance maryam yahaya tasami kulawa fiye da yadda take samuda.
Do min kuwa a tattau nawar da gidan jaridar bbc sukayi da ita ta bayyana cewa cutar tai fot da maleritane suke damun ta.
Wan nan dai shine ka dan daga cikin bayani a kan rashin lafiyar maryam yahaya san kuma a yanzu haka babu wani wanda yasan inda take indai ba wa yanda suke kula da ita ba dade sauran a bokan arziki.

Wanda suna tarene da ita jarumar mai suna maryam yahaya kamar a bokan kasuwan cinta na shiyar fina finai amma dai masoyan ta sunanan suna jiranta.
San nan kuma mu sai dai muce Allah yabata lafiya da kuma nisan kwana ma sutarin yawa daga karshe insha Allahu zamusan yadda zamuyi domin Miami muku gaskiyar magana kan batun Rahim lafiyar ta maryam yahaya.
Do samun sahihan labarai da mumi duminsu kusacmnce da wan nan sha fin mai suna LABARAN HAUSA . COM
Da kuma labaran kannywood da sauran labaran duniya masu kayatarwa kuma masu nisha dan tarwa a ko da yaushe batare da bata loka ciba insha Allahu rabbi.
Labarin kannywood labaran duniya sharhi kan fina finan hausa masu kayatarwa muna godiya da ziyarar da kuka kawo mana.