Maryam yahaya tayi video ranta a bace har da zage zage, a tonawa kowa asiri maryam abun da su keyi baya da cewa..

Masana antar kannywood a yau, yanzu babu masana antar dake yawan samun ma aika ta a arewacin Nigeria kamar masana antar kannywood.

Sabo da haka kun ga a yanzu kannywood ta kai wani mataki da mutane basuyi tunanin zuwan ta gurim ba sabo da abun da yafaru a baya.

Maryam yahaya yama tana daya daga cikin jaruman kannywood wanda Allah ya dau kaka tauraru warsu izuwa wani babban mataki acikin kannywood.

Yau gani faifan bidiyo da ta saki akan shafin ta na Instagram kamar yadda jaruman kannywood sukeyi alo kaci zuwa lokaci ga bidiyan nan.

https://www.instagram.com/real_maryamyahaya/p/CXgQchvNJoP/?utm_medium=copy_link

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

1
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Maryam yahaya tayi video ranta a bace har da zage zage, a tonawa kowa asiri maryam abun da su keyi baya da cewa..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *