Maryam yahaya ta jawo kanta babban aiki bayan tasaku video wata sabuwa inji dan cha cha wai ina manyan kannywood ne..

Wasni sabo faifan bidiyo na jaruma maryam yahaya ya bara matsala sabo da wani abu da yan uwan ta jaruman kannywood suke mata.

Ficacciyar jarumar kannywood maryam yahaya wacca tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood wanda suke tun suna kanana suke film

Wani faifan bidiyo da ya jawo cece-kuce sabo da yadda aka ga jaruma maryam yahaya tana bidiyo bayan kuma bata da cikakkiyar lafiya.

hakan ya mutukar tada kura sosai da sosai akan wannan al’amarin mutane da yawa suna bata shawari akan ta daina yin video ko kuma hotuna a yanzu.

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *