Maryam yahaya da Aisha izzar so sun saki wani faifan bidiyo wai ina manyan kannywood ne kuna gani hakan take faruwa…

Yanzu yanzu wani faifan bidiyo da jaruma maryam yahaya ta wallafa ita da jaruma Aisha najamu wato Aisha izzar so bidiyan ya bawa mutane mamaki.

Kwa naki mutane da yawa sun sha sukan jaruma maryam yahaya akan ta dai na yin bidiyo har sai ta sami lafiya amma kuma bata dau sha warin suba.

Sabo da rayiwar tace kuma har kokin tane babu Wanda zai mata dole akan cewa sai tabar abun da takeyi sabo da rayiwar tace komai zata yishi yadda take so.

Ga wannan faifan video ita da jaruma Aisha najamu wacca kukafi sanin ta da Aisha izzar so wannan shine bidiyan asha kallo lafiya mungode sosai da sosai.

https://youtu.be/PqCTIwxRxco
2
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *