Maryam ab yola tabbas Adam a zango ya nunawa Duniya abinda Basu taba tsammani ba acikin wannan video…
Fitaccen jarumi acikin masana’antar kannywood Wanda ya shafe sama da shekara aciki.
Kuma yana fitowa acikin Fina finan Hausa na kannywood ya bayyana wani abun mamakin da ba’a taba ganinsa yayi ba.
Adam a zango Yana daya daga cikin jaruman kannywood Wanda idan ana jero sunayen manya acikin
masana’antar Dole asaka dashi duba da irin gudunmawa Dakuma jajircewa wajan ganin ya daukaka sana’arsa a idon Duniya.
Cikin wani gajeran video da Jarumi Adam a zango ya Fitar inda cikin bidiyon anga kudin America (dollars)
kenan jarumin Yana Wasa dasu tareda watsawa abokin nasa kamar yadda zaku gani acikin wannan bidiyon.