Manyan jaruman kannywood sun saki wani Video da ya jawo cece-kuce a social media gaskiya hakan bai kama taba…
Gaskiya ne wani lokacin jaruman kannywood da kan sune suke jawowa kansu zagi agurin al’umma sabo da wasu abu buwa da sukeyi.
Manyan jaruman kannywood masu fada aji ya tabbata wani lokacin sune suke fara bude kofar da za’a zage su ko kuma a tsine musu akan har karsu ta film.
Wasu fitattun jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan sun saki wasu kalar bidiyoyin da basu dace susa kesu ba a wannan lokacin.
Ga dai wani faifan bidiyo wanda zai muku karin haske akan abun da muke dauke dashi a wannan lokacin kowa sai kalla idan kun kalla kuyimana comment.