Manyan dalilai guda huɗu da suka sa akayi wa Bazoum juyin mulki, a kasar nijar…
(1)- Manyan Laifukan Bazoum da ya yi wa kasar Faransa da ya sa ta ke kokarin sai ta ga bayansa.
(2)- Ya ki yarda kasar ta ci gaba da bautar da kasarsa kamar yadda ta saba.
(3)- Ya nuna a fili cewa yana son kasarsa ta daina amfani da saifa domin samawa kasar kudi mallakinta.
(4)- Kwanakin baya wajen buɗe matatar Man Fetur ɗin Dangote a Legas, ya yi jawabi da Hausa mai makon Faransanci, hakan ya janyo manyan yan bokon kasar na Nijar suke ƙalubalnatansa na karya dokokin ƙasa.
Labari daga AREWADROP.COM