Mansura isa tare da yaran ta maza guda 3 wanda suka hai tare da jarumi sani danja Allah ya raya…

ficacciyar jarumar kannywood mansura isa wacca ta kwashe shekaru masu yawan gaske acikin masana antar kannywood kafin tai aure.

Mansura isa bayan ta dau tsawan lokaci tana harkar sai Allah ya kawo sana diyyar auran ta da babban mawaki sani danja sukai auri juna.

ita jaruma shima kuma jarumi kunga sai sukai auran su mansura isa da sani danja sun kwashe shekaru masu yawa atare da junan su suna zaman aure.

Kuma Allah ya basu arziki da yara kusan kimanin sun hadu wanda kowa wanna daya daga cikin yaran nasu ya tasa yaran sun kasar ce maza ku mace daya.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *