Wani mai wankin mota yayi hatsari da motar da A’kace ya wanke
Dadumi duminsa wani mai wan kin mota ya gamu da kadda Rassa an bashi wankin mota yaje siyo omo a hanya yai hatsari.
Lallai ya kamata ku karan ta wannan labarin wani mai wan kin motane yai hatsari idan haka mukace ma za kace ne Allah ya ki yaye gaba.
Amma idan kaji cewa motar da aka kawo ya wanke ita ya dauka ya tafi siyo omo da sauran kayan ai’kin sa kuma yai hatsari da motar nasan za kai mamaki sosai bawai makin ya ai’kai ya hatsariba.
Al’umma da yawa zasuyi mamakin dau kar motar da yayi batasa ba ya tafi wajan siyayya da ita kuma Allah ya kadda ra zai hatsari da wannan motar.
Gas kiya a lokacin da muka sami wannan labarin mujiye masa na dadi domin a’bunda ya faru dashi sanin kan kune yadda wannan zamanin ya canza ba kamar daba.
Idan iri wannan ta faru da mutun idan ba Allah ne ya hada shi da mai tausayi ba mai dau kan kadda ra sai kaga an sami matsala babba saka makon yanzu kana taba mutun zai macha a’kan ka.
Sai gashi wannan mai neman halak dinsa Allah a jarrabe shi da wannan iftila’in ya Allah yasa dukka su sudau kadda ra a’kan dukkan abun da ya faru.
Shi mai motar Allah yasa yai wa mai wankin motar ran gwame shi kuma mai wankin motar Allah ya bashi ikon bin dukkan a bunda mai motar ya fada ameen summa ameen kadan da labarin wannan mai wankin motar kena.
Idan masu wankin mota sunji wannan rahotan sai a’din ga kiya yewa domin kumai yana bukatar a’dinga kula a kansa sosai irin wannan abu buwan babu da barar mutum ko kuma wa yan mutun idan har ya taho faruwa to sai ya faru.
Sai dai idan mutum ya kasance mai kulawa da kayan al’umma toh ko da hakan ta faru cikin yar dar Allah zai sami ran gwame da wajan Allah bijahi sayyidina Muhammadu S.A.W mun gode sosai.
A wani labarin kuma zakuji, wasu mata da minji bara yin jariri sun shiga hanna bayan wata bai war Allah ta sami karuwa ta haifi ya’ ya’ biyu A’asobitin Muhammad abdullahi wase, dake kano.
Wa yannan mata da mijin sunan shine sunan matar maryam sadik, who kuma mijin sunan sa Abubakar sadik,
Wa yannan ma auratan bayan sun sace wannan jaririn tuni dai suka hada wa lima domin har sun sanar da cewa sun sami karuwar Da namiji a’zo a tayasu murna.
To amma Allah baiso bar musu yaran a’hannun suba daman a lokacin da aka sace yaran iya yan yaran sunje office din yan sanda sun kai rahotan cewa an sace musu dan jariri.
Da wannan mata da mijin wanda Allah ya jarrabe su da satar dan jariri sun bayya cewa basu taba harfar da namiji bane shine yasa sukai wannan satar.
Amma tuni hukumar yan sanda bayan ta gama bincike ta tabba tar da sune sukai satar tuni an kwace yaran an mai dashi wajan iya yansa na assali.
Sannan kuma an kulle asibitin da a’kai wannan aika aikan Allah yasa mufi kar fin zuciyar mu Allah ya bamu zuriya ta gari ameen summa ameen.
labari daga shafin LABARAN HAUSA.COM muna godiya da ziyara sosai.