Mai mata ne kadai ko kuma matan sune suke da daman kallan wannan…

Toh masu bibiyar mu a cikin wannan shafin a dede wannan lokaci Insha Allahu zamu gabatar muku da wani magani mai mahimmanci amma da farko

danna wannan

muna kashedi a kan wannan magani na mata ne ko kuma mai mata su kadai ne suke da dama kan wannan hadin da zamu koya muku, shi wannan hadin da zamu

koya muku na mata ne, hadi ne da akeyi domin samun ni’ima dawwamammiya Insha Allahu idan an gwada za ayi wa Allah godiya kuma muma zakuyi mana

Addua Ko bayan Ran mu ne Insha Allahu toh ba tare da bata lokaci ba da farko zamu gabatar muku da kayayyakin hadin daga bisani se mu gabatar muku

da yadda ake hadin se kuma yadda ake ampani da shi wannan maganin kuma za a samu nasara Insha Allahu, kayan Hadi da farko zamu samu Zuma mai kyau

se kuma na biyu shine za ku samu Kabewa Kabewa mai kyau wadannan sune kayan hadin ga Bidiyo anan kasa wanda zai koya muku yadda zakuyi ampani da shi…

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *