Lallai uwa ba wasa bane Duk wanda yaga wannan zaso ya shiga Musamman wanda iyayan sa na raye kai har wanda basa rayan ma…

Wata mata kenan wacca ta dawo gida bayan shekara uku da barin ta gida bayan kuma tana da yara lallai duk inda uwa take tana tinin yaran ta domin kuwa kowa yasan irin halin da aka shiga a wannan lokacin.

Kuma kunsan dai yadda uba yake kula da yaran idan babu mai kula da yaran idan yafita lallai abu buwa zasu lalalce amma bayan ganin yadda wannan tsadar rayuwar shine ta dawo inda yaran suke dan haka Allah ya yiwa iya yammu al’barka.

To kasani balallai mahaifin ka ya dawo gida ba wai dan ya ga an shiga kuncin rayiwa ya dawo gida wai dan sabo da kai amma uwa kuma gaga yadda ta dawo gida harda kwalin taliya domin suci tafadi tana kuka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *