Lallai soyayya bata tsofa bidiyan yadda ali jita ya gir giza jaruman kannywood bayan ya yiwa matar sa kalaman soyayya bidiyan nan zai baku mamaki…

Ali jita ya bawo mutane mamaki sabo da wasu zafafan kalamai da ya sadau karwa marsa su wanda kalaman yadda kasa masu sabon aure Allah yabar so.

Da kauna mawakin kannywood ali isa jita yadau rewa kowa da kowa kai alokacin da yake zafafan kaman soyayya ga matar sa uwar yaran sa.

Abun da yasa wannan kalaman suka bawa mutane mamaki shine, amma dai bari kawai mu saka muku wani faifan bidiyo wanda zakuji kumai da kanku.

Wannan shine ida zaku danna domin jin yadda abun ya kasan ce tsakanin ali jita da kuma matar sa kamar yadda kukaji munfara yimuku bayani dalla dallah

Kuci gaba da bibiyarmu akan wannan shafin namu mai al’barka domin kasan cewa da zafafan labarai dadumi duminsu muna godiya sosai.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *