Lallai duniya tazo karshe Videon yadda wani yake daga amarya yana wasa da ita a wajan Dinner tun kafin ai auran wai ina hukumar hisba ne…

Masu iya magana na cewa idan da ranka zaka sha kallo acikin wani faifan bidiyo da mukai arba dashi ya tabbatar mana da wannan maganar.

Da malam bahau she yake fada sabo da acikin wannan faifan video munga abun da zai bawa kowa mamaki sabo da abun da yake faruwa acikin wannan bidiyon.

Dan hak kowa ya kama ta ya kashe kwar kwatar ida nuwan sa sabo da ance gani ya koriji da’a baka labari kara ace kai ne kake ba yarwa dan haka ne yasa muku zo dashi.

ga video

https://youtu.be/wmkuILwqM7U

Daga karshe muna mai tuna tar da masu yimana comment kada kuma manta ance kafadi alkairi ko kuma kai shiru

sai yafi amfani agreka muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *