Lallai duniya tazo karshe Mata sum fara jan Sallar juma’a a wasu gurare a fadin duniya

Duniya tazo karshe yadda mata suke jan sallar juma’a a kasar burtaniya sabo da hakan yasa bawa fadar mai duka Allah subhanahu wata’alah baice ‘ya mace taja maza da mata sallah ba.

Sai dai yan uwan ta mata shima bawai maza da mata a hadaba dan haka yanzu muna tafe da wannan faifan video zamu saka muku shi ku ganewa ida unun ku, muna so kuyi comment.

Idan kun kalli wannan bidiyan muna so ku turawa mutane domin gaskiya wannan abun ko tsarima baiba kuma matar da taja sallar tace tana nan tana ci gaba da yakar cewa mata kar suja sallah. ga dai bidiyan ku kalla.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *