Lallai duniya tazo karshe Gaskiya sakin wannan bidiyan bai dace ba Ya kama ta manyan kannywood ku Da katar da wannan rashin mutincin..

Gaskiya hakan bai kama taba wai ina manyan kannywood masu fada aji idan mutum yake ai masa hukunci dai dai da abun da ya aika ta kodai babune.

Sabo da wasu abu buwa da suke faruwa acikin masana antar kannywood sai dai munsami wani rahotan cewa wai masuyin irin wannan ba yan kannywood bane.

Mafi yawancin sun yan jahar Kaduna nane kamar su jahilin malami da kuma babulaye ana yawan ganin bidiyan su wanda bai kama ta kuma ma iskanci.

Dan haka ya kama ta muna tunawa zama koma ga Allah ma dau kakin sarki wanda baya man tuwa ga duk abun da bawan sa ya ai kata adoran duniya.

Dan haka yanzu ya kama ta mu gane cewa lallai muna bukatar gyara a tsakanin mu kafin muce shuwa gaban nimmu suna zalin tarmu Allah yasa mudace.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *