Lallai duniya ba tabbas Sani garba sk du me imani ya kalli bidiyan nan ya sai ya tau saya masa maryam yahaya kuma..

Allah sarki rayiwa ba tabbas mutane da yawa basu iya gane jarumi sani garba sk ba sabo da wani irin hali da ya tsinci kanshi aciki idan baku man taba da akwai wasu jaruman kannywood.

Da yawa wanda hakan ya faru dasu wasu suna raye wasu kuma sun rigamu gidan gaskiya kamar su jaruma ladi mutu karaba, tarasu itama kuma tasha fama da jiya wato rashin lafiya.

Sai kuma jarumi moda shi kuma har kafa daya aka cire masa amma yanzu ya sami lafiya yananan araye, shi kuma sani garba sk yana fama da rashin lafiya mai tsananin gaske har wasu sukce yamutu amma karyane yananan araye.

Gadai bidiyan jarumi sani garba sk ku gani da ida nuwan ku kuma kuji abun da yake faruwa dashi sai kuyi masa addu’ar Allah ya bashi lafiya da kuma dukkan wa yan basu da lafiya suma Allah ya basu lafiya Amen.

https://youtu.be/bzY4cZP0-F0

Maryam yahaya tana san aure 👇🏾👇🏾👇🏾👇👇👇👇

3
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Lallai duniya ba tabbas Sani garba sk du me imani ya kalli bidiyan nan ya sai ya tau saya masa maryam yahaya kuma..

  • December 16, 2021 at 1:39 am
    Permalink

    Ya Allah yajikan sani Garba s.k

    Reply
  • December 16, 2021 at 1:42 am
    Permalink

    Nine naku Sadiq bala Wanda akafisani da super star.
    Ya Allah yajikan sani Garba s.k

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *