Lallai akwai lauje cikin nadi yadda akai Dinner ‘yar Gwamnan Bauchi Zahra Bala Muhammad da Mijin ta Malam Sharif Wai me ake san maida talaka ne

Masha Allah: a yanzu muka sami wani faifai bidiyo wanda tashar Hausapro Tv dake kan manhajar Youtube suka wallafa,

inda a cikin bidiyo munga yadda aka gudanar da shagalin dinner Diyar Gwamnan Bauchi Zahra Bala Muhammad.

Idan bazaku manta ba mun wallafa muku kyawawan hotunan Zahra Bala Muhammad tare da Mijin ta,

wanda a yanzu kuma zaku yadda aka gudanar da shagalin dinner auren nasu a cikin bidiyon dake kasa.

Wannan shine bidiyan yadda aka gudanar da wannan dina, daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa

https://youtu.be/EzNDQvsynJg
0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *