Lalace war mu takai wai ace fulani da hausawa ne suke wannan abun…

Abun da wannan labarin ya kunsa wani fada da akai tsakanin fulani da da hausawa a kasar niger ko kuran ta kuji yadda abun yafaru.

Wani dan fulani kawai ya dage sai du kan wani yake yi da sanda kamar zai kashe shi amma wanda ake duka sai yayi kokarin guduwa sabo da babu makami a wajan sa

Fadan fulani da wanda ba fulani ba yayi sana diyyar mutuwar mutane da yawa a jamhuriyar niger kamar yadda muka samo muku wani fai fan bidiyo.

Yanzu haka muna tafe da bidiyan zaku ganshi zakuji shin menene ya hadasu rigimar matane ko ba akan mata ake rigimar ba akan shanune ko kuma ba akan shanu bane.

Dan haka yanzu ba tare da wani bata lokaci ba zamu sakar muku bidiyan akan wani katan rubutu da kuke gani anan kamar haka👉 FULL VIDEO👈 idan kuka danna anan ne zaku yadda akai fadan.

K
0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *