LABARINA SEASON 4 EPISODE 11

Labarina season 4 episode 11 mutane munsan yanzu kuna nan kuna jiran yadda zaku kalli wannan shirin na labarina a yanzu juma’a.

Kowa yasan yau ne ranar da ake sakin shirin labarina series mai dogon zango wanda kamfanin malam aminu saira yake dau kau dauyin kawowa.

Aduk rana irin ta yau wato ranar juma’a kenan idan kaga ba’a saki wannan shirin ba ranar juma’a to lallai bakaramar matsala bace kowa ya sani.

Dan haka yanzu muna tafe da wannan faifan video na shirin labarina series zago na hudu kashi na goma sha daya wato season 4 episode 11

Dan haka batare da bata lokaci ba zaku iya suba kasan wannan rubutun nama kadan insha Allahu zaku ga yadda zakuyi flay na bidiyan.

Amma sai dai kujira sai Allah ya kaimu zuwa karfe takwas da rabi na dare, sabo da adai dai lokacin yake sakin shi a yanzu ya saka shi a firimiya ne.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu sosai.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *