Kyale ire iren wadanan a cikin mutane ganganci ne, Shiga ku kalli abinda ya faru, Ubangiji Allah ya sa mu dace…
Babbar magana tir Kash Kash wata ga wata yan bindiga sun Addabe mu a kasar nan Ya Allah ka Shiryar mana da su idan masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ya Allah kayi mana
maganin su gaba daya ya Allah Kafi su, Duba da ire iren wadanan munanan Abubuwan da suke aikata mana a arewacin Najariya kuma suzi wai suna ikirarin wai su musulmi ne duka
Don Allah Ina ka tabajin dan uwa nagari ya kashe dan uwansa ba tare da wani dalili ba, gaskiya bi dai kam ban taba ji, Ubangiji Allah ya Shiryar da mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.