Kwana Dubu na barawo kwana daya na mai kaya, Allah Ya tonawa wani…

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun, Allah Ya Tona Asirin wani Tsoho mai ampani da yara kanana domin samun biyan bukatar sa SubhanaLLAH wannan abu Munin sa

danna wannan hoton 👇👇👇

ya kai muni sosai An Kama Wannan Tsoho ne yana Lalata da wata Yar Karamar Yarinya kuma alamu sun nuna Cewa ba a kan ta ya fara wannan Abin da yake yi ba

kamar Yadda Jaridar Arewadrop ta rawaito cewa bai Jima da fitowa daga Kurkuku ba Shi wannan Tsohon toh Ubangiji Allah ya sa mu dace Kuma Ya bamu ikon Gyarawa

Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm. Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Video

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *