Kurun kus daman irin wannan hukuncinne kawai ya dace ake dauka akan yan ta adda in kace ba’ai dai dai bama kai kajiyo aha…

Masha Allah an kashe yan ta adda 3 kamar yadda aka bayyana wa mane ma labarai kana daga bisani wani dan ta adda shida matar sa sun mika wuya wato sun tuba sun dai na ai kata mugun abu kamar yadda muka ga labarin.

Sai dai kuma a wani labarin na da ban za kuga yadda hukumar yan sanda ta jahar kano take taka rawar gani wajan kama miya gun dake adda bar mutane akwar yar jahar kano dan haka zaku iya kallan wannan bidiyan.

Anan kasa kadan kamar yadda zaku kalli bidiyan idan kuna so.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *