Kungiyar Jama’atul Nasril Islam tabawa jarumi Adam a zango wani babban Mukami abun sai ya baku mamaki..
Ficaccan jarumi acikin masana antar kannywood wanda yana daya daga cikin manyan jaruman kannywood wanda suke tashe a wannan lokacin.
Mun sami rahotan cewa jarumi adam a zango a wasu shekarun jarumin yadau nauyin wasu marayu kimanin kuda arba’in acikin shekarun da suka gaba ta.
Sai yanzu kawai muka sami rahotan cewa wannan mukami da aka ba mawaki kuma jarumi acikin masana antar yana da nasaba da wancan aikin.
Wato temakon marayu da yayi dan haka yanzu muna tafe da wani faifan bidiyo akan jarumin wato shi Adam a zango din zaku iya kallan wannan film akasa.
amuna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.