Ku shiga ku kalli Bidiyon yadda aka kama muatnen da suke shiga har cikin gidaje suna satan motoci da karfin…

Kai masha Allah wadannan jamian sedai muce Ubangiji Allah Ya kara Taimakon su a kan wadannan miyagu suyi ta kamo su, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm, Mun ci karo da Bidiyon yadda

aka kama wadannan mutanen da ake zargin cewa suna Har cikin gidajen mutane su qwace motoci da karfin tsiya, Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, wannan abu da me yayi kama don Allah,

Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar Mana Dasu gaba daya idan su din masu shiryu wa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane ya Allah Kayi Mana Maganin su, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *