Ku kashe wannan kawai yadda ya yiwa yar shekara 8 fyede shiga nan

Wannan labarin dai duk wanda ya karan tashi sai yaji wani ta kaici na musammam dan haka muma fatan Allah ya dawo mana da imanin mu baki daya musulman duniya duda wannan labarin bawai musumi ne ya ai kata hakan ba ku kuranta kuji menene yafaru daga farko har karshe.

An kama wani magidanci mai shekaru 40, Kenneth Nwangwu da laifin lalata ‘yarsa mai shekaru 9 a kauyen Akama, Igbo-ukwu, karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra.

Wanda ake zargin, a halin yanzu yana hannun ‘yan sanda a sashin binciken manyan laifuka da bincike na jihar (CID), Awka, duk da ya musanta zargin da ake masa.

Wannan aikin maƙiyana ne domin suna kishina. Ina ciyar da diyata ne kawai, ba wani abu ba,” inji shi. a halin yanzu, binciken likita da aka yi wa wanda abun ya shafa ya nuna cewa akwai matsala.

An tattaro cewa wanda ake zargin ya kasance uba daya tilo bayan matar tasa ta bar su shekaru da dama da suka wuce.

Da take maida jawabi, kwamishinan mata da walwalar jama’a, Hon. Ify Obinabo, ta yi alkawarin a shirye take don ganin an shawo kan lamarin tare da samun adalci ga kananan yara.

Ta yi Allah wadai da yawan aikata abubuwan ƙazanta a jihar, tana mai ƙarfafa guiwan kowa da kowa cewa, “koyaushe ka faɗi wani abu idan ka ga wani abu.”

Obinabo ta bayar da tabbacin cewa shari’o’in da tuni aka mika su ga babbar kotun jihar za su samu saurin gudanar da shari’a domin nan ba da dadewa ba za a fara zama babban kotun da ke cin zarafin yara da jima’i da jinsi.

Abun duniya akwai tsoro musamman irin wa yan nan abu buwan muna fatan suna ya kara tsare mana imanin mu yasa muyi kyakkawan karshe.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *