Kowa yaji labarin ran wannan tsohuwa dole se yayi kwalla, ga bidiyon 👇👇👇

InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun wannan tsohuwa ta bada labarin tq mai ban tausayi sosai, a kan yadda akayi aka Rabata da

Dan ta, Wanda Allah yasa yana raye shi wannan yaron, yadda ta bayyana shine sojoji sun zo sun dauki Danta

suka tafi dashi yanzu tsahon shekaru hudu kenan (4) kuma sun barta da yara har goma sha biyar, da kuma iyalin sa mata 2

yanzu haka shine dalilin da yasa take fitowa tayi bara, fatan mu kawai shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *