Kotu ta kama matar da Ta daure dan kiyar ta Atirkyan dabbobi har takai yana cinye kashin da yayi
Qalu innalillahi wannan rashin imanin da mai yai kama matar baban sace ta daure shi a turkyan dabbobi har ya kusa mutuwa kai daga karshe ma har da kashin dabbobi yakeci da kuma kashin sa idan yayi.
Bayan hukumar kare hakkin dan adam ta shiga ciki yaran yanzu yasami sauki yanzu batare da bata lokaci ba ga faifan bidiyan yadda abun ya faru kamar yadda muka sami shi a shafin tsakar gida.
Dake man hajar YouTube dan haka sai ku kalli wannan bidiyan domin kuga abun da yafaru amma a yanzu Allah ya bawa yaran lafiya kuma ya sami sauki sosai idam kagan shi balallai kagane shiba.