Ko waye kai idan ka kalli Bidiyon nan se ya baka tausayi 😭😭😭, Ya Allah ka jikan Kamal, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Allah sarki Rayuwa kenan muna namu Allah kuma yana nasa, Ya Allah kasa mu cika da imani, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm

Mutuwa kenan, hakika idan lokaci yayi babu wanda zai tsallake dolen dole kowa sai ya tafi, Mun samu Labarin mutuwar Kamal Aboki a jiya inda aka sheda mana cewa hadari yayi da mota

Allah sarki Bawan Allah, Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Jikan shi Ya sa kuma ya huta, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Bidiyon a nan kasa 👇👇

2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *