Ke duniya ina zakije damu, shiga ka kalli Bidiyon yadda aka kama wannan mata da zargin ita ce…

Tir Kash, wannan wane irin musiba ce wannan don Allah wai ace mata suma suna aikata haka, matan d aka sani da daraja da mutunci hum fatan mu shine Ubangiji Allah ya Shiryar

Da mu da su baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, mum samu Labari daga Jaridar HAUSAWA TOP TV ta dora a kan YouTube channel din ta tana cewa an kama

wannan baiwar Allah ne da zargin cewa ita take kaiwa miyagu muggan makamai, Allah shine masani a kan gaskiyar wannan Al amarin, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu gama da duniya Lafiya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *