Ke duniya ina zakije damu ne, kalli yadda tsohuwan nan tayi tsirara, wannan wane…

InnaLILLAHI wa Inna IALAIHI Rajiun ke duniya ina zakije damu ne Dan Allah Wannan rayuwa gabadaya ta zama abinda ta zama kawai

amma in banda lalacewa irin na wannan zamani wai ace wannan babbar mace mai yawan shekaru kamar wannan wai ace ta fito

tayi bidiyo tana bayyana tsaraicinta, wannan ma yana daga cikin illolin tiktok da muke ta gama da shi, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *