ke duniya ina zakije damu ne Dan Allah, wai ace bahaushiya ce zata aikata wannan…

Toh fa ana wata ga wata, wata sabuwa kuma ta kara bullowa, yammatan zamani sun zama abin da suka zama

yamzu Don Allah ace wai ýar bahaushiya ce zata aikata ire iren wadannan abubuwan da kuka gani wannan tana aikatawa

a cikin wannan Bidiyon nata, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, ga bidiyon a nan kasa mun saka muku ne domin ku kalla da idanun ku tabbas gani ya kori ji.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *