Kayya sa Da ace tun tuni irin wannan hukuncin ake yanke musu da yanzu sun rage adadi sosai, Shiga ka kalli Bidiyon…

Babbar magana ana wata ga wata shin ko ku kalli yadda jamiin Tsaro ya danne wannan mai laifi ta yadda duk abinda aka tambayeshi a nan take zai amayar ba tare da bata lokaci ba,

Da ace duk wanda aka kama da babban laifin kama daga kan (Pashi da makami da kuma Garkuwa da Mutane dama su kansu yan Bindiga Daji da suka Addabi mutane da ma wasu ire iren su)

Ya Allah Ka kara mana Lafiya da zaman Lafiya a kasashen mu baki daya ya Allah ka kara Shiryar da mu da zuriar mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *