Karon farko Isma’il Na’abba Afakallah yayi magana kan rashin lafiyar maryam Yahaya wai babbar magana…

Labari dadumi duminsa maryam yahaya na fama da matsa nanciyar rashin lafya wadda har akai tunanin asiri akai mata amma daga baya jarumar tace taifod da maleriya ce take damun ta kamar ydda muka sami labarin.

daga baya uwar marayi ta dau nawinta aka kaita wani asibiti dake abuja amma yanzu haka jarumar ta samu sauki tana kokarin dawowa harkar fina finan ta kaman yadda ta saba.

Dan haka masoyan wannan jarumar mai suna maryam yahaya sai ku gyara zama domin ci gaba da kallan fina finan ta kamar yadda kuka saba acan baya.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Karon farko Isma’il Na’abba Afakallah yayi magana kan rashin lafiyar maryam Yahaya wai babbar magana…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *