Kato nafarko da malaman addini da jaruman kannywood suka saki zafafan sako ga al’umma kowa ga abun da zaiyi…

Labari dadumi duminsa hakane dai dau malaman addini da jaruman kannywood sun budewa Buhari wuta ta hanyar tura masa sako akan kaahe mutane 42 ta hanyar konesu acikin mota kirar boss.

Idan masu bibiyar mu basu man taba a ranar Litinin din da ta gaba tane wasu bata gari masu san tada zaune tsaya suka hallaka wasu bayin Allah wanda basu jiba kuma basu gani ba a sokoto.

Wan har yanzu al’ummar arewacin Nigeria tana cikin jimamin rasa wa yan nan bayain Allah a yanzu sai dai muyi addu’a Allah ya karbi shahadar wa yan nan bayin Allah da suka rasu a sokoto.

kuma a yanzu ne mutane da yawa daga daga ban garan malamai daga ban garan jaruman kannywood wato hausa film kenan suna da mika sako zuwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Akan lallai yashiga tai tayin sa ya kuma dawo cikin hayyacin sa sabo da wannan rashin imanin da akewa yan arewacin Nigeria ya’isa haka lallai masu fada aji kuma da laifin ku sosai, a canja canji.

Daga karshe muna mai addu’a Allah ya tonawa masu irin wannan bakin aikin asiri Allah ya kare mu daga sharrin masu sharri sharrin mutum da na al’jan muna godiya da ziyara zuwa shafin mu.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *